AU ta gargadi Houthi game da barazanar da hare-hare a Bahar Maliya ke yi ga tsaron yankin
Jihar Kano za ta kashe tsabar kudin sama da naira biliyan 55 wajen gudanar da ayyukan ci gaba daban daban
Gwamnatin jihar Jigawa ta sami nasarar warware takaddamar fili dake kan iyaka da na jamhuriyar Nijar
Sojojin Najeriya sun sanar da halaka wani kusa a kungiyar ISWAP
Hukumar Jigawa: ya zuwa jiya laraba mutane uku ne kawai suka rage ba a sami cetowa ba daga hadarin jirgin ruwan da ya faru