Hukumomin kwastam na kasashen Najeriya da Benin za su zamanantar da tsarin ayyukan akan iyakokin Seme da Krake domin saukaka hada-hadar kasuwanci
Ministan yada labarai na Najeriya ya ce kasar ta kama hanyar yin karfi wajen sarrafa albarkatun da ake samarwa a sassan kasar daban daban maimakon fitarwa waje
Kasar Afrika ta Kudu ta yi kira ga kungiyar BRICS da ta samar da ka’idojin bai daya game da amfani da kirkirarriyar basirar AI
Ministan Shari’a na kasar Botswana ya godewa abokan huldarsu na kasar Sin bisa kawo ayyukan fasaha, koyon sana’o’i da ayyukan yi a kasar
Hukumar aikin hajji ta Najeriya ta fara rangadin jihohin kasar domin ganawa da masu ruwa da tsaki a shirye shirye aikin hajji 2027