Hukumar kare hamada da zaizayar kasa a tarayyar Najeriya ta ce ta reni kananan bishiyoyi miliyan 48 domin dasawa a shiyyar arewacin kasar
Algeria ta mayar da jakadanta kasar Mali bayan takaddamar jirgi mara matuki
Tawagar jami’an lafiya na Sin sun bayar da horon kulawar gaggawa a Saliyo
MDD ta yi kira da a yi kokarin dakile cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kaddamar da shirin dashen itatuwa na 2026 a jihar Kano