An bude taron kungiyar majalisun dokokin kasashen Asiya da Afrika karo na 2 a Libya
An bude cibiyar horon sana’o’i ga masu bukata ta musamman a arewa maso gabashin Nijeriya
Yawan wadanda suka kamu da cutar Ebola a DRC ya karu zuwa 782
Gwamnatin jihar Kastina da hukumar UNDP da kasar Jamus sun gina gidaje 153 domin mutanen da suka rasa mahallansu sakamakon hare-haren ’yan ta’adda
Gwamnatin jihar Jigawa ta rabar da kayayyaki kandagarkin ambaliyar ruwa ga al’umomin da suke bakin kogi