Kwararru ’yan kasar Najeriya za su iya yin amfani da tsarin digital wajen yiwa kasashen duniya hidima domin samun kudade
Shugaban tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci masu ruwa da tsaki da su dauki matakai a kan sha’anin tsaro
Sefeton ’yan sandan Najeriya ya sha alwashin ceto masallatan da aka yi garkuwa da su a Borgu ta jihar Neja
Filin jiragen saman Niamey ya ci gaba da aiki kamar yadda aka saba bayan abin da ya auku na tsaro
An ji karar harbe-harben bindiga da fashe-fashe a Niamey na Niger