Akwai shaidu na hakika game da ayyukan ta’adda da dakarun Japan suka aikata yayin yakin duniya na biyu
Kasar Sin ta gabatar da matakan nazarin ci gaban da aka samu a kokarin kyuatata muhalli
Sin na kira ga Japan da ta yi karatun ta nutsu ta kuma samar da yanayi na wajibi domin kyautata musaya
Kamata ya yi Sin da Amurka su kara azamar cimma karin nasarori na hakika in ji firaministan kasar Sin
Zhao Leji ya gana da tawagar ‘yan majalisar dattijan kasar Amurka