Uganda ta bayyana baje kolin Canton Fair na Sin a matsayin hanyar samun damarmakin ciniki da zuba jari
Trump: Amurka ta yi tattaunawa mai ma’ana da Iran cikin sa’o’i 24 da suka gabata
Ghana ta bukaci kasashen Afrika su inganta dunkulewa ta hanyoyin dijital domin jagorantar harkokin tattalin arzikin nahiyar
ECOWAS za ta aike da jami’an sa ido kimanin 100 zuwa Cape Verde domin shaida zaben ‘yan majalisar dokokin kasar
Trump ya sanar da dakatar da aikin "Project Freedom" a mashigin Hormuz