ECOWAS za ta aike da jami’an sa ido kimanin 100 zuwa Cape Verde domin shaida zaben ‘yan majalisar dokokin kasar
Mutane 23 sun mutu a harin da mayakan Boko Haram suka kai Chadi
Majalissar masarautar Damaturu a jihar Yobe ta gudanar da addu’o’in musamman na zaman lafiya da kariya daga hare-haren ’yan bingida
Gwamnatin jihar Taraba ta ce kafin watan Yunin 2027 aikin hanyar da ta tashi daga Gembu zuwa kasar Kamaru zai kammala
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bukaci samun hadin kai domin dakile yaduwar bayanan karya da na yaudara a kasa