Yawan kudin da aka kashe a fannin kula da jama'a a kasar Sin ya kai Yuan biliyan 243.6 a watanni 6 na farkon bana
Sin a shirye take ta ba da taimakon da za ta iya bisa bukatun Colombia
An fara gwajin hanyar kogi ta Pinglu da aka gina domin inganta sufurin manyan jiragen ruwan dakon kaya
Sin da Indonesiya za su yi atisayen kewaya teku na sojin ruwa a yankin ruwa na gabashin tsibirin Taiwan
Kasar Sin ta fitar da hukuncin wucin gadi kan batun jibge gyadar pecan na Mexico da Amurka a kasar