Sin ta yi alkawarin zurfafa alakar cinikayya da Kenya
Habasha na sa ran cin gajiyar kasuwar kayan lambu ta kasar Sin karkashin manufar soke harajin kwastam
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin ci gaba da kare bukukuwan tarihi na al`adun gargajiya a kowanne lokaci
Gwamnan jihar Jigawa zai yi kokarin inganta rayuwar manoma domin habakar tattalin arziki
Lesotho tana son yin aiki da kasar Sin don amfanad da jama’arsu ta hanyar hadin gwiwa