Rahotanni na cewa an ji karar wasu abubuwan fashewa a kusa da filin jirgin saman birnin Yamai
An kaddamar da harin jirage marasa matuki kan wani birnin dake kudancin Sudan
Yau aka shiga rana ta uku na bikin wasannin gargajiya da al`adu na masarautar Machina a jihar Yobe
Ministan harkokin wajen Azerbaijan zai ziyarci kasar Sin
Xi Jinping ya amsa wasikar tsoffin sojojin Zimbabwe