Sojojin Nijeriya sun ceto fasinjoji 18 masu zuwa Kamaru da ake zargin ‘yan fashin teku suka farmaka
Tawagar likitocin Sin ta kaddamar da horo kan tiyatar zamani ga likitocin Ghana
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi za ta kara matsa sanya ido kan iyakokin da suka hada jihar da kasashe makwafta
Hadin gwiwa tsakanin Canada da Sin zai iya kai su ga samun ci gaba cikin zaman lafiya da wadata
Sin ba za ta amince da amfani da karfin tuwo yayin da ake daidaita huldar kasa da kasa ba