Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ba za ta sauya shawara ba wajen fara aiwatar da sabon tsarin haraji a rana 1 ga watan Janairu

16:50:25 2025-12-27