Kuri’ar jin ra’ayoyi ta CGTN: Furucin Trump na “Ba na bukatar dokokin duniya” yana fayyace gaggauta gyara jagorancin duniya ne
An gudanar da taron shawarwari kan manyan tsare-tsare tsakanin Sin da AU
An yi bikin kaddamar da shekarar musayar al’adu da cudanyar jama’a tsakanin Sin da Afirka a hedkwatar AU
Adadin danyen mai da Senegal ta hako a 2025 ya haura hasashen farko
Kakakin Sin: Sin da Afirka sun zama abin koyi na sabon salon dangantakar kasa da kasa