Gwamnatin jihar Kebbi: Ba a biya ko sisin kwabo ba wajen ceto daliban da ’yan bindiga suka sace a jihar
Gwamnonin arewacin Najeriya 19 za su gudanar da wani taro na musamman a kan sha’anin tsaro
RSF ta ayyana tsagaita wuta na gefe guda bayan watsin da sojojin Sudan suka yi da shirin tsagaita wuta na kasashen duniya
Gwamnatin jihar Taraba ta kuduri aniyar kakkabe ayyukan ’yan bindiga da masu hakar ma’adinai ta barauniyar hanya a jihar
Shugaban Nijeriya ya tabbatar da dawowar mutane 89 da aka sace