Akalla mutane 40 sun rasu sakamakon karyewar gada a wata mahakar ma’adani a jamhuriyar dimokaradiyyar Congo
An kaddamar da shirin noman rani na Alkama na shekara ta 2025-2026 a jihar Borno
Sin ta bayyana damuwa dangane da matakin Amurka na ingiza daftarin tsawaita aikin tawagar UNISFA
Gwamnatin jihar Naija ta nemi da a samar da sansanin soji na ko-ta-kwana a jihar domin dakile shigowar ‘yan bindiga jihar
Sin ta sha alwashin bunkasa goyon bayan juna tsakaninta da Saliyo