Hukumar raya yankin arewa maso yamma ta ce tana da tsare tsare masu yawan gaske domin habaka sabbin dabarun noma a shiyyar baki daya

16:26:40 2025-11-02