Dakarun RSF na Sudan sun sanar da samun cikakken iko da birnin El Fasher
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta karbi mutane 150 da aka debo daga Agadez ta jamhuriyar Nijar
Majalissar dokokin Najeriya tana kan aiki a kan batun kirkiro da sabbin kananan hukumomi da batun ’yan sandan Jihohi
Gwamnan Kano ya umarci sarakunan jihar da su rinka shirya bikin Durba na hawan dawaki a duk shekara a masarautun su
Gwamnan jihar Borno ya yi zargin cewa ‘yan kungiyar Boko Haram suna amfani da jirgi maras matuki wajen kai hare-hare