WHO: Ana sa ran cutar Ebola a jamhuriyar demokradiyyar Kongo za ta kare a farkon Disamba
Gwamnati jihar Kaduna tana sa ran yi wa kananan yara allurar riga-kafin cutar Kyanda da kuma ta Rubella
Gwamnatin jihar Taraba tana daf da dage takunkumin hakar ma’adanai a jihar
Kamfanin gine-gine na CCECC ya fara gina wani titin mota da zai rage cunkoso a birnin Abuja na tarayyar Najeriya
Majalissar dattawan Najeriya za ta gayyaci ministan ilimi da shugaban hukumar lura da jami’o’i ta kasa domin kawo karshen rikicin yajin aikin kungiyar ASUU