Hukumar kwastam a tarayyar Najeriya ta kame wasu kwantainoni makare da kakin soja da na sauran jami’an tsaro
Gwamnan jihar Borno ya isa jamhuriyyar Nijar don tattauna batun tsaron kan iyaka
Afirka ta Kudu ta nemi Isra'ila ta gaggauta sakin masu fafutuka na tawagar jiragen ruwa da suka nufi Gaza
Xi da takwaransa na Singapore sun taya juna murnar cika shekaru 35 da kulla huldar diflomasiyya
Manyan jami’an kasashen Afirka suna fatan fadada hadin gwiwa da kasar Sin