Mai alfarma sarkin musulmi ya bukaci dakarun sojin sama da su kara kaimi wajen kai hari ga maboyar ‘yan ta’adda
Sama da dalibai dubu 500 ne a Najeriya suka amfana da tsarin bada rancen kudin karatu da gwamnati ta kirkiro
Sin da AU sun sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna a fannin hadin gwiwar raya kimiyya da fasaha
Hedikwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da samun gagarumin nasara a yakin da take yi da ’yan ta’adda
Kwararrun Afirka sun jinjinawa hadin gwiwar kirkire-kirkire tsakanin kasashen nahiyar da Sin