Kasar Sin ta yaba wa gwamnatin Afirka ta Kudu bisa himmar sauya mazaunin cibiyar Taiwan a kasar
Li Qiang: Sin ba za ta nemi sabon matsayi ko fifiko a yayin tattaunawa karkashin WTO ba
Kimanin buhunan abinci dubu 55 da kasar Sin ta ba da tallafi sun isa zirin Gaza cikin rukunoni
Xi Jinping zai halarci bikin murnar cika shekaru 70 da kafuwar yankin Xinjiang na Uygur mai cin gashin kansa
Kasar Sin ta mallaki kusan tashoshin fasahar 5G miliyan 4.65