Ministan harkokin wajen Morocco zai kawo ziyara kasar Sin
Kuri’ar jin ra’ayin jama’a ta CGTN: Baje kolin Sin da ASEAN ya fadada matsayar bai daya ta cudanyar sassa daban daban
Cibiyar kirkire-kirkire ta kungiyar BRICS ta samu nasarori cikin shekaru 5 da suka gabata
Rundunar tsaron teku ta Sin ta yi tir da kutsen Philippines a tekun kudancin Sin
Kasar Sin ta bayar da gagarumar gudummawa ga farfado da laimar sararin samaniya ta Ozone