Dubban musulmi ne a kano suka gudanar da bikin Takutaha domin nuna murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta
Madabba’ar Sin ta ba da gudunmuwar littattafai ga makarantun koyar da Sinanci a Nijeriya
Gwamnatin jihar Kaduna ta kaddamar da aikin wasu manyan tituna da zasu ci buliyoyin naira a Rigasa da Tudun-wada
Sabon jakadan Sin a Nijar ya mika takardar kama aiki ga shugaba Tiani
Majalissar zartaswa ta jihar Kano ta gabatar da dokar kin amincewa da auren jinsi ga zauren majalissar dokokin jihar