Xi: Ya dace a dauki matakan zahiri don tabbatar da kyakkyawar dangantakar Sin da Amurka mai gudana bisa daidaiton manyan tsare-tsare
Shugaba Xi ya sha alwashin yin aiki tare da shugaba Trump wajen tafiyar da alakar Sin da Amurka bisa turba ta gari
Xi Jinping ya tashi zuwa Amurka don gudanar da ziyarar aiki a kasar
Dandalin al’adu na Beijing zai mayar da hankali ga batun gadon al’adu da koyi da juna tsakanin mabanbantan wayewar kai
An fara gudanar da gasar nuna kwarewar aiki ta duniya a birnin Shanghai