Gamayyar kawancen da RSF ke jagoranta ta sanar da kafa gwamnatin ‘yan aware a Sudan
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin daukaka matsayin jami`ar North-West mallakin gwamantin jiha
Yau ne za a kammala sauraron jin ra`ayoyin al`umomin shiyyar arewa maso yammacin Najeriya kan gyaran kundin tsarin mulkin kasar
Nan ba da jimawa za a kammala biyan ‘yan kwangilar da suke aikin ginin rukunin gidaje mallaki gwamnatin tarayyar Najeriya ragowar kudadensu
Sin ta gudanar da gasar kirkire-kirkire ta daliban kasa da kasa a yankin Afirka karo na farko