An fitar da gargadin yiwuwar fuskantar ambaliyar ruwa a jihohin Najeriya 28 da babban birnin kasar
Kwalejojin horar da sojoji a kasashen Afrika za su karfafa hadin gwiwa a tsakaninsu
Rundunar sojin Mali ta kashe shugaban kungiyar IS
Sin da Masar za su karfafa dangantakarsu karkashin kungiyar SCO
Shugaban Chadi ya yi alkawarin aiwatar da shirin raba iko tsakanin matakan gwamnati ba tare da wata tangarda ba