Gwamnan jihar Borno ya kaddamar rabon tukunyar gas na girki kyauta ga malaman makarantun jihar
Gwamnatin jihar Kano za ta samar da wani katafaren fili da ya kunshi rukunin kananan masana`antu daban daban
Rundunar sojin ruwan Najeriya za ta kafa sansaninta a jihar Taraba domin kare mishigar ruwan dake tsakanin jihar da jamhuriyyar Kamaru
Hukumar NIHSA ta fitar da hasashen ambaliyar ruwa a jihohin Najeriya 14
Shiyyar Kano da Jigawa na hukumar Kwastam ta kasa ya tara kudin shigar da suka kai sama da naira biliyan 63 a cikin watanni shida