Sin da Amurka na tuntubar juna kan batutuwan da suka shafi tattalin arziki da cinikayya
Sin tana son ci gaba da yin aiki tare da kasashen duniya don gina ingantacciyar wayewar kan dan Adam
An bude taron ministoci kan wayewar kai a birnin Beijing
Xi Jinping ya aike da sakon taya murnar bude taron ministocin kasa da kasa na tattaunawa kan wayewar kan bil Adam
Mu’ammalar al’adu muhimmin karfi ne na ciyar da bunkasar wayewar kan bil’adama da wanzar da zaman lafiyar duniya