An tsara fasalin kasar Burkina Faso zuwa larduna 47 da yankuna 17
A kasa da kwanaki 30 an kara samun fashewar wani abu mai kama da bom a Kano
Bankin Duniya zai rabar da bashi mara ruwa na naira biliyan 3.8 ga ’yan kasuwa da manoma a jihar Yobe
Zambiya ta kaddamar da tashar samar da wutar lantarki ta hasken rana mafi girma
An kashe 'yan ta'adda fiye da 80 a cikin hare-haren ta'addanci a wasu yankunan kasar Mali