Wakilin Sin ya yi kira ga al’ummar kasa da kasa su goyi bayan kasashen Larabawa wajen karfafa hadin kai da aiki tare
Mutane 8 sun mutu wasu 95 sun jikkata sanadiyyar hare-haren Isra’ila kan wata gada a arewacin Iran
Iran ta ce ta kai hari kan cibiyoyin sarrafa bayanai na kamfanonin Oracle Tech da Amazon
Sakatare janar na MDD ya sabunta kira ga Amurka da Isra’ila da su dakatar da kai wa Iran farmaki
Trump: In aka gaza cimma yarjejeniya Amurka za ta kai munanan hare-hare kan dukkan tashoshin wutar lantarki na Iran