Shugabannin Sin da Kongo (Brazaville) sun aike da wasikun taya murna ga taron ministocin kula da aiwatar da sakamakon taron FOCAC
Ghana ta karbi bakuncin taro kan hadin gwiwar samar da motoci masu amfani da lantarki tsakanin Sin da Afrika
Fiye da 'yan ta'adda 146 aka dakile a bangaren Makalondi da ke yankin Tillabery
An sami karin mutum biyu da suka rasu sakamakon tashin wani bom da aka binne a jihar Sakkwato
Sin da Kenya sun zurfafa hadin gwiwa a bangaren kiwon lafiya