Gwamnatin jihar Yobe ta yi odar kayan aikin gona domin rabarwa kyauta ga manoman dake kananan hukumomi 17 dake jihar
A kalla `yan wasan motsa jiki 20 ne daga jihar Kano suka rasu sakamakon hatsarin mota
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce akwai hadin gwiwa mai karfi tsakaninta da gwamnatin Nijar wajen lura da iyakoki duk da cewa ta fice daga ECOWAS
Sin na matukar adawa da munanan kalaman sakataren tsaron Amurka
Ministocin wajen Sin da Kamaru sun gana kan alakar kasashensu da batun kafa IOMed