Masanan Najeriya sun bayyana muhimmancin hadin gwiwar Afirka da Sin a fannin tinkarar kalubalen harajin kwastam na Amurka
AES ta dauki niyyar kafa bankin zuba jari ta kanta da ake kira BCID AES
Babban jami'in kasar Sin ya yi kiran karfafa hadin gwiwa da Masar
Shugaban kasar Nijar ya gana da manzon musamman na sakatare-janar na MDD
Hukumar raya kogunan Hadeja da Jama’are za ta bullo da tsarin aikin noman rani ta amfani da dabarun fasahar zamani