Dokar raya tattalin arziki mai zaman kansa ta kasar Sin za ta ingiza ci gaban kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha a kasar
Kamfanoni masu fitar da kayayyaki a Yiwu sun sake farfadowa sakamakon daidaituwar matakan haraji tsakanin Sin da Amurka
‘Yan kasuwan sassan duniya na neman karin damammakin hadin gwiwa a kasuwar kasar Sin
Bankunan zuba jari na kasa da kasa sun daga hasashen da suka yi game da karuwar tattalin arzikin Sin
Masana’antun al’adu da yawon shakatawa na kasar Sin sun samu matukar ci gaba a rubu’in farko na bana