Babban hafsan tsaron Najeriya ya ce karuwar iyakokin da hukumomi basu san da su ba, shi ne ya baiwa masu ikirarin jihadi kutso kai Najeriya
Shugaban Senegal: Ana fatan ci gaba da zurfafa zumuncin dake tsakanin Sin da Senegal
Adadin wadanda suka mutu sanadiyyar cutar Lassa a Nijeriya ya karu zuwa 138
Wani rikici ya yi sanadin rayuka 35 tare da raunata wasu 6 a kasar Chadi
Gwamnan jihar Jigawa ya gudanar da babban taro da manyan malamai daga jami’o’i 48 na tarayyar Najeriya