Sin da Rasha sun yi kira ga kasashe masu makaman nukiliya su yi watsi da yakin cacar baka
Xi Jinping ya halarci bikin maraba da Putin ya shirya masa a fadar Kremlin
An yi taron musayar al’adu da cudanyar jama’a na bikin cika shekaru 80 da nasarar yakin da Sinawa suka yi kan zaluncin Japan da yakin ceton kasa na tsohuwar tarayyar Soviet
Bisa rokon bangaren Amurka ne manyan jami’in kasar Sin zai tattauna da takwaransa na gwamnatin Amurka kan batun ciniki da tattalin arziki
An fara gabatar da shirin “Kalaman Magabata dake Jan Hankalin Xi Jinping” a Rasha