Kungiyoin sa kai: Fararen hula 31 ne dakarun RSF suka kashe a Omdurman na Sudan
Kotun tsarin mulkin Gabon ta tabbatar da Nguema a matsayin shugaban kasa da gagarumin rinjaye
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana damuwa bisa sake bullar kungiyar Boko-Haram a yankin tafkin Chadi da tsaunin Mandara.
An bude taron dandalin tattaunawar Afirka ta yamma karo na farko a Senegal
Kudaden shiga da Angola ke samu wajen fitar da danyen mai ya ragu da kashi 18 cikin dari a rubu'in farko