Sin ta zargi matakin Amurka na kakaba haraji ta amfani da batun sinadarin fentanyl
Rahoton gwamnatin Amurka game da shawo kan yaduwar makamai tamkar ba’a Amurkan ta yiwa kanta
A karon farko a tarihi adadin lantarki da Sin ke iya samarwa ta karfin iska da hasken rana ya zarce wanda ake iya samarwa ta amfani da dumi
Xi Jinping ya ba da umarni mai muhimmanci kan aikin da ya shafi hadin kai tsakanin farar hula da soja
Kwamitin tsakiyar JKS ya gudanar da taron nazarin tattalin arziki