An bude taron dandalin tattaunawar Afirka ta yamma karo na farko a Senegal
Kudaden shiga da Angola ke samu wajen fitar da danyen mai ya ragu da kashi 18 cikin dari a rubu'in farko
Kokowar gargajiya: Aibo Hassan na Maradi ya lashe kofin shugaban kasa karo na 12
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta samar da wani kwamati da zai rinka aiki tare da hukumomin tsaron kasar
Shugaban Najeriya ya bukaci shugabannin kasashen duniya da su magance matsalar sauyin yanayi a duniya