Wadanda suka rasu sakamakon hare-hare da ake zargin makiyaya da kaiwa kauyukan Benue sun karu zuwa 72
Fiye da bas 400 na kasar Aljeriya suka kawo 'yan Afrika 1141 bakin iyaka da kasar Nijar
An kaddamar da hedikwatar hukumar sararin samaniya ta Afirka a Alkahiran Masar
NDLEA-Jihar Kano jiha ta biyu baya ga Legas na adadin masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya
Hukumar alhazan Najeriya ta bukaci maniyatan kasar da su tabbatar an yi masu allurar riga-kafi kafin tashin su zuwa kasa mai tsarki