Rundunar PLA ta kaddamar da atisaye a yankunan tsakiya da kudancin zirin Taiwan
Kasar Sin za ta yi ramuwar gayya kan takunkumin biza da Amurka ta kakaba wa jami’anta
Ma’aikatan kasar Sin sun ceto mutum 8 zuwa yanzu a Myanmar
Shugaba Xi da takwararsa ta Indiya sun taya juna murnar cika shekara 75 da kulla alaka
Dakarun PLA shiyyar gabashin kasar Sin sun gudanar da atisaye a kewayen tsibirin Taiwan