Kananan yara 4082 ne aka sallama daga gidajen gyaran hali daban daban dake Najeriya a lokaci guda
Kasar Sin ta bayar da rijiyoyin burtsasai 66 ga al’ummomin Zimbabwe dake fama da karancin ruwa
Shugaba Abdrouhamane Tiani ya gana da shugaban taron ministocin hukumar Liptako-Gourma (ALG)
Dakarun sojin Najeriya sun sami damar ceto kananan yara 54 da magidanta 30 daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar Katsina
Adadin wadanda suka mutu sanadiyyar cutar sankarau a Nijeriya ya karu zuwa 56