Ministocin noma na kasashen Afirka sun bukaci a samar da tsarin bada rancen kudade domin taimakawa kananan manoma
Kungiyar M23 ta fasa halartar tattaunawa da gwamnatin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo
Rwanda ta yanke huldar diflomasiyya da Belgium
Sojojin Sudan sun sanar da samun gagarumin ci gaba a tsakiyar Khartoum, sai dai dakarun RSF sun musanta
Layin dogo na Habasha-Djibouti na habaka kasuwanci da karfafa hada-hadar kayayyaki