Kumbon Dragon na Amurka ya dawo da ’yan sama jannatin da suka makale a tashar sararin samaniya
Trump da Putin sun amince da “tsagaita wuta a bangaren makamashi da kayan more rayuwa” a Ukraine
Amurka ta kaddamar da sabbin hare-hare kan dakarun Houthi
Isra’ila ta kaddamar da luguden wuta a Gaza karon farko bayan cimma yarjejniyar tsagaita bude wuta
Canada ta yi watsi da barazanar mamaya da Trump ke yi mata