Shugabannin Afrika sun bukaci rungumar makamashin nukiliya wajen ingiza ci gaba
An kaddamar da babban taron kasa don ilimintar da malamai da dalibai tasirin fasahar AI a fannin ilimi da kasuwanci a jihar kano
An harbe wani babban shugaban 'yan ta'adda a Torodi yankin Tillabery
Mutane 11 sun mutu sanadiyyar rushewar wajen hakar zinari a Sudan
Kwamitin tuntubar juna na sake gina kasar Nijar CCR ya kama aiki