Ofishin mashawarcin shugaban Najeriya kan al`amura tsaro ya mika mutane 59 da aka ceto ga gwamnatin Kaduna
Sin ta tabbatar da goyon bayanta ga kafa kasashe biyu ga Isra’ila da Palasdinu
Zauren kasuwancin Afirka ya bukaci amfani da albarkar yankin wajen kawo sauyi ga tattalin arziki
Rundunar sojin saman Najeriya ta kaddamar da bincike a game da mutuwar wasu fararen hula a wani hari da ta kai a jihar Katsina
Kasuwar bai daya ta sufurin jiragen sama a nahiyar Afrika na samun kuzari