ECOWAS da gwamantin kasar Indiya za su karfafa alaka domin bunkasa sha'anin tsaro a shiyyar yammacin Afrika
Rundunar 'yan sanda a jihar Katsina ta sami nasarar ceto mutane 85 daga hannun masu garkuwa da mutane
Ma'aikata 135 na CEDEAO da suka fito daga Nijar, Mali da Burkina Faso sun karbi takardarsu ta karshen kwantaragi
Layin dogo na Habasha-Djibouti na kara karfin jigilar kayayyaki zuwa kasashen waje
Nijar ta bukaci kungiyar agaji ta Croix-Rouge CICR da ta fice daga kasar