Bangaren Amurka yana tattaunawa sosai kan "sayen" Greenland
Gwamnatin Trump na nazarin matakai ciki har da na amfani da karfin soji wajen mallakar yankin Greenland
Maduro na Venezuela ya ki amincewa da laifukan da ake tuhumarsa a kotun New York
Sin ta kausasa murya wajen yin tir da matakin da Amurka ta dauka a Venezuela
Delcy Rodriguez ta sha rantsuwar kama aiki a matsayin shugabar wucin gadi ta Venezuela