Ma’aikatar cinikayya ta Sin za ta aiwatar da matakan bunkasa sayayya da bude kofa a shekarar 2026
Najeriya da Masar sun kai wasan kusa da kusan na karshe a gasar cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afirka
Shugaba Trump ya ce dole ne a yi duk mai yiwuwa domin mallakar tsibirin Greenland
Firaministan Ireland ya jaddada nacewar kasarsa ga manufar kasar Sin daya tak a duniya
Ministan wajen Afirka ta kudu ya bayyana matakin soja da Amurka ta dauka kan Venezuela a matsayin barazana ga kundin tsarin MDD